Ƙungiyar Old Trafford tana ta 14 a kasan teburin Premier League da maki 33, bayan da ta ci wasa tara da canjaras shida aka doke ta fafatawa 12. Rabon da ƙungiyar Old Trafford ta yi irin wannan ...